Da duminsa: Rundunar soji ta sauyawa Operation Lafiya Dole suna
 
Rundunar sojin Najeriya ta sauyawa rundunar Operation Lafiya Dole dake yakar Boko Haram suna zuwa Operation Hadin kai. Wannan ne suna na uku da aka sanya mata.
source https://hausa.legit.ng/1414021-da-duminsa-rundunar-soji-ta-sauyawa-operation-lafiya-dole-suna.html
 
Comments